AUTADU
wayan nan gidajen sunfi ko wanne gida a ramli karfi kuma su suke nuna halin da ake ciki wayan nan gidan sune 1 da 4 da 7 da 10
MUWA'ILU
Wayan nan gidajen sune gidan tsaka tsakiya a ramli dan basu kai autadu karfi ba gidajen suke nuna abunda zai fara nan gaba, gidan 2 da 5 da 8 da kuma 11.
SAWAQID
Wayan gidajen sune gidaje marasa kyau kuma suna nuni da abunda ya riga ya wuce, gidajen sune kamar haka 3 da 6 9 da 12