DAKHIL
DAKHIL
DAKHIL
DAKHIL
KHARIJ
KHARIJ
KHARIJ
KHARIJ
SABITI
SABITI
SABITI
SABITI
MUNQALAB
MUNQALAB
MUNQALAB
MUNQALAB
Karin bayani
👉 Idan akace dakhilin tauraro ana nufin tauraro mai shiga, samansa a bude kasa a rufe, (Ma'ana digon sama guda biyu digon kasa kuma guda 1.)
👉 Idan akace karijin tauraro ana nufin tauraro mai fita samansa a kulle kasa a bude, (ma'ana digon sama guda daya na kasa guda biyu.)
👉 Idan akace munqalabin tauraro ana nufin mai chanzawa
👉 Idan akace sabitin tauraro to ana nufin wanda baya chanzawa