Ummahatu
Gidan 1 da 2 da 3 da 4 sune gidajen ummahatu kuma sune gidaje na farko a ramli su suka sauran gidajen
Banatu
Gidan 5 da 6 da 7 da 8 sune gidajen banatu sune gidaje hudu na biyu a ramli
HAFIDATU
Gidan 9 da 10 da 11 da 12 sune gidajen hafidatu kuma sune gidaje hudu na uku a ramli
Sawaqid
Sune gidan 13 da 14 da 15 da kuma 16 wayanan sune gidajen Sawaqid da sune gidaje hudu na hudu a ramli