SIRRIN KORAR SHEDANI MAI SADUWA DA MACE A BACCI

idan kina fama da jinnul ashiq musamman in kina yawan mafarkin shi yana saduwa dake cikin dare, ko kuma yana yawan baki tsoro acikin mafarki Saboda zaka ga wata kullum sai tayi mafarkin abun tsoro da daddare kuma wasu har iya baccin basayi saboda tsoro Wata zakaga tana mafarkin shanu, kogi ko mage ko kare da sauran su, to insha Allahu wannan sirrin zai taimaka muku bi izinillahi ta'ala Yadda ake aikin shine Ana rubuta wannan hatimin kafa bakwai bakwai har tsawon kwana 7 insha Allahu za'a ga chanji