JALABI MAI KYAU

Wannan jalabine mai kyau yanada matukar faida sosai musamman ga mu almajirai saboda haka ana rubuta wannan Hatimin akan farin fefa sai a ɗaurashi akan charbi, ayi wurudin Ahamun Saqakum Hala'un Yassun ƙafa 33466 kullum har kwana 7 za'a ga abun mamaki sosai ana rubuta المال a tsakiyan hatimi

Jalabi karfin gaske

Ga masu bukatar jalabi da kuma dafai wanda zai taimaka musu sosai a rayuwar su Wannan sirrin munyi amfani da hisabi da kuma aufaqu wajen cireshi Da farko zamuyi amfani da wannan ayar ومن يتق الله يجعل له مخرجا ويرزقه من حيث لا يحتسب ومن يتوكل على الله فهو حسبه ان الله بلغ امره قد جعل الله لكل شيء قدرا Wanda adadin wannan ayar 6370 Sai mu zubashi a hatimi murabba'i kamar yadda kuke gani a hoto *Kada ku manta munada makaranta da muke koyarda wannan ilimin*
YADDA AKE AIKATA SIRRIN Za'a samu takarda mara zane sai a zana wannan hatimin akan takardar, zaka iya daurashi akan charbi ko kuma ka ajje takardar a gabanka kana kallon shi, ko kuma ka rubuta kasha amma amfi so a daurashi akan charbi Bayan ka gama sai kayi istigfari 6370 Sai kuma YA RAZZAQU YA FATTAHU Kafa 6370 Sai wannan ayar
ومن يتق الله يجعل له مخرجا ويرزقه من حيث لا يحتسب ومن يتوكل على الله فهو حسبه ان الله بلغ امره قد جعل الله لكل شيء قدرا Kafa 1585 Bayan ka gama sai ka roki Allah bukatunka akan budi da arziki da kuma rufin asiri Wannan sirrin ana farashi ranar Alhamis karfe 6:40 na safe ko 1:43 na rana ko kuma 8:46 na dare ko 3:45 na dare kuma kwana 7 akeyin aikin ko 14 TURARUKAN AIKI Duk wani turare mai kamshi amma dan diba KA'IDAR AIKI ka tabbatar lokacin da zakayi aikin jikinka da tsarki da kuma wurin da zakayi aikin Sannan ka tabbatar a sa'ar mushtari ka fara wannan aikin Anso kayi wannan aikin a manzila sa'idiya Wallahi thumma tallahi idan kabi kaidar aikin nan sai kasha mamaki Kada ku manta munada makaranta da muke koyarda yanda ake cire sirri da kuma yadda ake gane manzila sa'idiya da nahisiya da muntajiza da kuma lokutan ko wanne aiki Asararu zallah